Tsame Rubutowa
Ibrahim Ahmad
shkr 1 | 1042M2
=====AL,ADA=DODO A IDON BAHAUSHE===

Gabatarwa

Dodo dai Danna ce KO want Abu DA me ta daurema mutane Kai.was u sy gasgata shi. A Sasha days was u kuma tantamarsa suke. To ga Dan bayanin DA na samo ma Hausawa Amanda:

A horas DA DW ta yo DA Dr Tahir Adam u. 30-3-20016: Ga yada ya ce"Dodo dai wani Abu ko dai wata halitta ce da takasance abin ban tsoro. A da kafin zuwan musulumci Hausawa sun fi Mai DA hankali ga bautar iska,watau Aljannu.

Me ya sa a ke tsoron Dodo?

Kamar mutuwa ce,kowa na tsoronta. Dn haka ake tsoron dodo.Saboda ya na kisa ya na cutarwa. Ka ga KO dole a yi tsoronsa.

A Ina ne dodanni su ke?

Babu GU daya da Dodanni suke.kamar Aljani DA fatalwa.

Dodo iri nawa ne?

Dodo ya kasu gida biyu:

1. Boyayyen Dodo:Wanda ake samu a tatsuniya.Wanda ake siffantawa da wani irin tsoro dn tsoratar DA yara DA sauransu.

2.Bayyananen dodo:shi ne wannan dodo da ake Bayani a kullum. An ce ya na iya kasancewa a KO Ina. Kamar iska DA fatalwa."Dr. Tahir Adam u na Jami,at Bayaro Mano,sashen Hausa.Hirarsa da DW.

A KWAI WATA TAKARDA ITA MA DA MH TA TABA AZAWA,A TSOHUWAR MH DA KADDARA TA GIFTAMA.MAI SUNA FALSAFAR DAURIN AUREN MAGUZAWA.

"Idan Kara min taro ya mutual Ana bullashe NASA ido, wai in ya je lahira ya a mtuwa tsoro. Kar ta sake dawowa ta dau want. Saga nan me yara sunka samo yin Dodo na bulla she ido."

To sai a kashi na biyu muji shi kuma malamin malamman Al,ada FARFESSA ALIYU M.BUNZA, YA ce a gadon FEDE AL,ADA. AKWAI MAGANA FA.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124