S.I.Z. Jangwarzo
wt 6 | 1060M10
Al'ada hanya ce ta gudanar da rayuwar al'umma, wanda ya shafi addininsu da tufafinsu da sana'o'insu da bukukuwansu da muhallinsu da da iliminsu da makwabtansu na kusa da nesa.
===Rabe-raben al'ada===
1:- Al'ada ganau.
2:- Al'ada jiyau.