Tsame Rubutowa
S.I.Z. Jangwarzo
wt 10 | 1060M11
Harshe hanyar yin magana a tsakanin al'umma ta yin amfani da kalmomi.

Fannin nazarin harshe ya kasu kamar haka:

A- Nahawu.

B- Ilimin tasarifi.

C- Ilimin walwalar harshe

D- Ka'idojin rubutu

E- Auna fahimta

F- Fassara

G- Ilimin ma'ana

H- Tsarin sauti

I- Karin harshe

J- Dangantakar Hausa da wasu harsuna.

K- Bazuwar harshen Hausa

L- Are-aren kalmomi

M- Harshe da zamani

N- Rayuwar harshe da mutuwarsa

O- Hausa a harsunan duniya.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124