Tsame Rubutowa
S.I.Z. Jangwarzo
wt 6 | 1060M12
====Al'ada====

Al'ada hanya ce ta tafiyar da rayuwar al'umma.

=====Ire-iren al'ada=====

i- Al'ada Ganau.

ii- Al'ada Jiyau.

i- Al'ada Ganau:- Shi ne wanda ake iya gani a taba a kuma ji. Al'ada ganau ta kunshi:

1- Bukukuwa.

A- Matakan rayuwa

B- Dattako

C- Addinin gargajiya

D- Saukekken addinai

E- Dattako

F- Masu sana'u

G- Bukukuwan samartaka d.s

2- Sana'u3- Tafiye-tafiye

4- Raye-raye

5- Wasanni

6- Barkwanci

7- Ilimi

8- Makwabbatak

9- Tarbiyya

10- Muhalli

11- Magunguna d.s

ii- Al'ada Jiyau:- ba'a iya gani balle a taba. Misalansa su ne

1- imani.

2- tunani.

3- cututtuka

4- maita

5- dodo

6- fatalwa

7- tsafi

8- tada

9- addinai d.s

Wadannan su ne kadan daga cikin abubuwan da al'ada ganau da jiyau suka kunsa.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124