Tsame Rubutowa
S.I.Z. Jangwarzo
wt 6 | 1060M15
=====TAMBAYA=====

1- Wadanne garuruwa ne 'yan dambe suke kira da Kudu.

2- Wadanne garuruwa ne 'yan dambe suke kira da Arewa.

3- Ina ne kuma ake kira da Kuramada.

4- A kuma wacce shekara aka raba wadannan yankuna.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124