Tsame Rubutowa
S.I.Z. Jangwarzo
wt 5 | 1060M18
===Wasa Kwakwalwa===

Wasa kwakealwa na nufin yin tambaya ko bayar da labari mai sarkakiya a warware ko ma a bayar da labari a yi nishadi.

=Ire-iren Wasa Kwakwalwa=

1- Kacici-kacici.

2- Almara.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124