Tsame Rubutowa
S.I.Z. Jangwarzo
wt 8 | 1060M21
==Ci gaba da bayanin MH mai lamba: 1M220==

========Ire-iren karuwanci========

Karuwanci ya kebanta ne kawai ga mata. Karuwanci ya rabu kamar haka:

1- Karuwa (mace mai zaman kanta)

2- karuwr gida.

Maganar da zan yi akan karuwR gida ne.

Karuwar gida ita ce: Macen da ke zaune a gidansu (gaban iyayenta), amma dana zuwa wajen wasu mazaje suna amfani da ita suna biyanta masu gidan rana (kudi). Duk da cewar zamani ne ya kawo karuwan gida, suna amfani da kayan da zai hana su samu juna biyu (ciki). Har wa yau in mutum baya wannan harkar ba zai taba gane karuwar gida ba.

Wani abun takaicin ma, duk yarinyar da take isknci iyayensu mata sun sani, amma suke kawar da kai don suna basu dan abin kashewa.

Wani abun bacin ran ma in mutum ya auri irin wannan matan iyayensu suna shirya su da kayan da'a don su dawo sabuwa fil kamar ba'a taba amfani da ita ba. Dayawa daga cikinsu ko sun yi aure basa daina wa.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124