Tsame Rubutowa
S.I.Z. Jangwarzo
wt 7 | 1060M23
=rabe-raben wakokin baka=

Wakar baka shiryayyen zance ne da ke zuwa a tsarin rerawa tare da tafi ko kida da 'yan amshi wani bi ma har da rawa. Wakar baka ya rabu Lamar haka;

1- Wakokin asauwara.

2- Wakokin makada

3- Wakokin kidan fiyano

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124