Tsame Rubutowa
S.I.Z. Jangwarzo
wt 7 | 1060M24
1- Wakokin Asauwara: wakoki ne da ba makada bane suke yinsu,mutane ne suke shirya su a lokacin da suke bukatar nishadi walau a dandali ko a wajen biki. Wakokin Asauwara sun hada da;

* wakokin cikin tatsuniya.

* wakokin gada.

* wakokin Dabe.

* wakokin da mafarauta suke yi.

* wakokin cikin wasannin yara.

Da sauran dukkanin wakokin da ba makadan gargajiya ko na kidan fiyano bane suka yi.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124