Tsame Rubutowa
S.I.Z. Jangwarzo
wt 6 | 1060M9
Adabi madubin rayuwa, ta cikinsa ne ake kyallaro irin rayuwar da Hausawa suka yi a baya, da kuma rayuwar da suke ciki a yanzu.

Rabe-raben adabi

1- Adabin gargajiya, ko adabin baka, ko adabin ka, ko kuma adabin da.

2- Adabin zamani, ko rubutaccen adabi,ko kuma adabin yanzu.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124