Tsame Rubutowa
Ibrahim Muhammad
wt 6 | 1104M3
...ZUWA GA ABOKI NA I.B GORA....

"Abin da Allah zai yi,

Ya yi shi ba juyayi,

Ba ni da halin inyi,

Musumsa wane ne ni?"

Ina ganin ko a yanzu da ke ke bacci,in na ce wannan kasan na Dr. Aliyu Akilu,Jegga ne. Saboda tun muna yara kasan wannan lokacin shi mu ke

karatu.

Ma su yi maka tambaya,kuma wannan ya zama amsa ga resu.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124