Tsame Rubutowa
Rufai umar gora
wt 5 | 1115M1
Amsar tambaya garuruwan da ake Kira kudu.

kano,Funtuwa,Lagus.

Arewa sune.

Sokoto,Zamfara,Kebbi.Niger.

Gurumada sune

Bunza,Dakin gari,Suru,Bagudo.

Yan damben kudu sune.

Taye,Shagon mada,Autan sikido,Ibola.

Yan damben arewa sune.

Dogo Dan sanyinna,Dan tagaye dogo,Shagon Yan fakka.

Yan damben Gurumada sune.

Bahagon dutsin mare,Cika gulmare.

Makadan yan dambe sune.

Alhaji Dan moyi,Isufu jango,Ali mailafaya,DanAli makera, Ali kwasgara,Cindo Gurumada,Dan gwambe,Autan Mai turare,Buben Dan gwambe,Dan sani yagawa.

Sunan mawaka Yan dambe.

Alhaji Dan moyi,Shagon buhari,Sani Dan Gurumada

Isufu Jago

,Bahago dutsi mare.

Na'inuwa dogo d.s.

Yan dambe.

Ali Mai lafiya

Shagon idi,Jamilu na bangi d.s.

Buben dan gumbe

Ashiru horo,shagon mada.

Jamus.

Shagon buhari,Dan Shagon baban gida,bahagon Shagon buhari,Shagon Mai gumbe.

Dan gwambe.

Ali kanin bello,Bahagon ballan gaba.

Dan Sani yaguwal.

Manusaka ramuntama,

Shagon na bature gora,

Husaini Mai gumbe gora
Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124