Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M1
Assalamu alaikum.

Makarantar Hausa na taya ku murnar isowar abin da kuka jima kuna jira, watau dawowar Makarantar Hausa din kamar yadda take. Tabbas Makarantar Hausa ta dawo aiki, kuma ta dawo fiye da yadda take. A takaice ana iya cewa bala'in da ya cika da Makarantar Hausa ya zame mata gobarar Titi. Watau abubuwa da dama an kara su; da yawa kuma an gyara su. Za ku gani sannu a hankali.

Sai dai kawai masu amfani da kwamfuta ba za su iya soma aiki da Makarantar Hausa ba sai zuwa wani dan lokaci kadan. Su ma ba da jimawa ba, sa su soma darawa.

Muna Godiya da jira, kuma muna taya murna da samu.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124