Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M10
==Gandun Hikima 1==

1. In ka yi raggwanci ka bar yin addu'a,

Ko ka yi wannan lokaci ba sa'a.

2. Bashi bala'i ne da ke bautassuwa,

Mai ba ka bashi ba ka ce mai a'a.

3. Duka gaban na gabanka kar ka yi kumburi,

Girmanka na tafe in kana yin da'a.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124