Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 10 | 1M108
==Ku Bambanta Su==

Akwai wani abin mamaki game da wadannan kalmomi:

1. Karami

2. Kankane

3. Kankana

4. Kanana

5. Babba

6. Manya

Kafin Edita ya shirya ya farfasa mana su, ku soma kokarin bambanta su. Idan kuka kokarta za ku ga abin mamaki a tare da su.


Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2020
Waya: 08075946124