Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M109
==Rubutunku Ba A Nan Yake Ba==

Kada ka dauka don ka yi rubutu, shi kenan ya tsaya a magama, a'a, rubutunka ya zama game-duniya, ko'ina sai an gan shi.

Ku daure ku yi rubutu mai kyau mai armashi, don duniya nan ba da jimawa ba za ta fara kallon rubutunku, ko an shigo MH ko ba a shigo ba.


Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124