Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M110
==GANDUN HIKIMA 13==

1. Lalle kitso gun macce ba su da fa'ida,

In dai ya zam ga mijinta ba ta da kirki.

2. Dadin abinci cefane ne ka jiya,

In babu wannan babu dadin girki.

3. Mota gare ni a yanzu na da wuyar shiga,

In dai ya zam na gane ba ta da birki.


Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124