Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M118
==GANDUN HIKIMA 14==
1. In ka bida sama an kiya dawo kasa,
In an ki kwalta lallaba a yi burji.
2. Mai son zama gwarzo akwai aiki garai,
Don dole ne duk kan wuya ya yi turji.
3. In ba ka harka kar ka sa baki ciki,
In ba ka nama kar ka takari runji.