Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 2 | 1M119
==Gumurzu ==

Ban san an yi wannan gumurzu haka ba a Dakin Allah, amma a yau na sani. Watakila akwai wani mai son sanin wani abin mamaki da ya taba faruwa a Kaba ta Makka. Idan haka ne a duba wannan linki da aka samo daga BBC Hausa:

labarai-50933945

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124