Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M121
==Ku Rika Rubuta Wa Kanku==

Da yawa Edita na samun harkokin da yawa a gabansa, wadana kan iya hana shi yin rubutu ko amsa tambaya ga wani rubutu ko makamancin haka, don haka ku rika rubuta wa kanku ku ma. MH ta kaku ce, kamar yadda take ta Edita.


Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124