Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 2 | 1M126
==Taransifar Kudi==

Katin Makarantar Hausa dole mai son sayen wani abu a cikin MH ya mallake shi, ba da wannan kati ba, ba za a iya sayen kome ba. To amma idan ba ka da wannan kati, amma ka san wanda ya sami wannan kati, kuma ya saka a asusunsa, kana iya rokonsa ya yi maka taransifar wasu kudi zuwa ga naka asusu. Kana iya biyansa, kuma kana iya nemansa kyauta.

Yadda Za A Yi Taransifa:

1. A shiga asusu

2. A shiga Taransifa

3. A saka kudin da za a yi taransifa.

4. A yi gaba

5. A saka lambar mamban da za a aika wa.

Abin Kula

Lambar mamba, a nan tana nufin lambar mamba ta Makarantar Hausa. Kowane mamba yana da tasa lamba da MH ke ba shi. Wannan lamba ana ganinta a wajen bayanin Mamba.

Mamba kan ga lambarsa a lokacin da ya shiga:

1. Hulda

2. Bayanina

Ana kuma iya ganin lambar kowane mamba a lokacin da aka yi kilikin a kan sunansa da ake gani a rubutunsa, ko a neme shi a Mambobi da ke karkashin Hulda.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124