Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M127
==GANDUN HIKIMA 15==

1. Yau kam idan ka zam fa ba ka da ko dari,

Ilminka har asalinka ba su da rana.

2. Kyawon gida gina idan kuma babu ta

Ai babu laifi in ka yo shi da zana.

3. Ce gobara tabbas tana dakin mutum,

In dai ya bar yaro ya dauki ashana.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124