Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M128
==Zama Dilan Kati==

Idan mutum na son zama dilan kati babu wuya, idan da waya mutum ke aiki, ya duba daga sama zai ga Kati, idan ya shiga kuma sai duba Zama Dilan Kati.

Idan da kwamfuta ne kuma, mutum ya duba a hagunsa, sai ya shiga sashen Kati, sannan ya shiga Zama Dilan Kati,

Abin Kula
Sashen Kati ana iya shigarsa ne kawai bayan mutum ya shiga akawun dinsa.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124