Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M130
==Idan Haka Ta Faru A Jira==

Mamba babu mamaki ya yi rubutu a magama, ko ya yi tsokaci, amma wani ya ce bai gan shi ba, duk da yake shi mai rubutun yana ganin abinsa. Wannan ba matsala ba ce.

Rubtun da duk aka yi wani bai gani ba, wannan ya nuna rubutun bai gama hawa ba, a dan jira zai hau.

Idan ka ga rubutu da tsokaci, ka duba ba ka ga tsokacin ba, shi ma yana nuna tsokacin bai gama hawa ba, idan ya gama zai bayyana. Idan haka ta faru a jira, sannan a koma dubawa.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124