Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 2 | 1M133
==Gabatar Da Abu Hidaya==

MH na gabatar da wani mamba ga dukan mambobinta. Wannan kuwa shi ne Abu Hidaya. Mamba ne. amma yana da bambanci da wasu mambobi, saboda yana da matsayi na musamman a cikinta. Matsayinsa kuwa shi (Marubuci Na Musamman) ne.

Murubuci na musamman ba karamin aiki ba ne, don ana bukatar ganin rubuce-rubucensa da yawa, hadi da karba tambayoyi gwargwadon iko. Don haka Abu Hidaya, duk da yake a shirye kake, akwai bukatar kara shiri. MH yanzu ta taso, don haka a kanka da irinka za ta dogara ta mike.

Allah Ya taimaka.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124