Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 2 | 1M138
==To Yanzu Akwai Q A Ingilishi?==

Mun ji yadda Edita ya yi mana bayani kan samuwar q a Hausa, a yanzu abin da muke neman sani kuma shi ne, shin a Akwai q a Ingilishi?

Ku soma bincike kafin Edita ya amsa mana.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124