Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M143
==Muradin MH==

Ba wai dole ba ne kullum a sami sabon rubutu ba a MH. Muradin MH kawai shi ne a sami rubutu mai amfani ko da kuwa sau daya a sati. Don haka, masu karatu, kada ku damar da kanku idan ba ku ga sabon rubutu ba, masu rubutu kuma kada su matsar da kansu cewa a dole sai sun yi sabon rubutu. Bahaushe na cewa (Da haihuwar yuyuyu, gara da guda kwakkwara).

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124