Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M144
Malam Sahabi, sai a hankali ne za ka fahinci wasu kalmomi. Misali kome girman mutum, idan ya shiga wani bakon gari, sai a hankali zai san dukan unguwanninsa. To haka Makarantar Hausa take, sai a hankali ne za ka fahinci duka, ko mafi yawan kalmominta.

Sannan kada ka manta, Nazarin Hausa nazari ne mai zaman kansa, sannan kowane nazari yana da irin nasa kalmomi, kuma idan mutum ba nazarin yake yi ba, ba zai fahince su ba.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124