Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M147
==GANDUN HIKIMA 17==

1. Bar dariya don wai kana cin taliya,

Don babu mamaki ta koma kanzo.

2. Kai ne ka sa a rika ka har a yi tattali,

Kai ne ka sa a sake ka yanzu a canzo.

3. In dole sai an yo ka dauka an yi ma,

In dole sai an zo ka dauka an zo.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124