Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M148
==Zuwa Ga Baki==

Muna maraba da bakinmu gaba-daya. Kumu muna shaida masu cewa mun dauki shigowarsu da muhimmanci. Idan da halin rubutu a yi kamar yadda wasu suka yi, idan babu hali, shigowar ma a karanta, wani abu ne babba.

Muna godiya.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124