Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M15
Ba fa shuru za ku yi ba. Duk wata matsala da kuka gani ku yi magana don a gyara. Abin da kuke ganin ya kamata a kara shi ma ku bayyana.

Idan kuka yi shuru za mu dauka kome na tafiya ne a daidai.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124