Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M150
==GANDUN HIKIMA 18==
1. Haske ka sa a gani idan ko babu shi,
Sam-sam idanu ba su amfaninka.
2. Shirya da kai jikanka za ya yi takama,
Zai so a ce ka zarce kakanninka.
3. Duk mai sana'a duniya zai so ya zam,
Jarinsa ya bunkasa ya ninninka.