Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M151
==Shigo Kawai==

Ba sai ka ce kome ba, shigowarka kawai ta isa. Amma ai babu laifi idan ka ce wani abu duk yadda yake. Ina laifi ka yi tambayar abin da ba ka sani ba? Wannan wuri fa naka ne, donka aka yi shi, kada ka ji kunya ko fargaba. Saki jiki a dama da kai.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124