Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M154
==GANDUN HIKIMA 20==

1. Tsintsar waya a kira ka kai ka kira wani,

Banzar waya wannan da ba ta da caji.

2. In za ka je bidi rakkiya ko da gari,

Balle a ce ma za ka yankan daji.

3. Sam babu dadi sadda ba a da dandano,

Sam babu karfi sadda ba a da yaji.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124