Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M157
==GANDUN HIKIMA 21==
1. Ilmi na aure har da gwauro na da shi,
Amma rashin ilminsa na ga tuzuru.
2. In ga kare mussa da musshe dai suke,
Sai ba shi nan ne za a gane muzuru.
3. In ga wuya mai ji da kurma dai suke,
Kowa ya sha duka fa zai yi kururu.