Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M158
==Za Mu Iya==
'Yan makaranta! Kada mu dauka ba za mu iya tafiyar da wannan makaranta tamu ba. Mu dauka za mu iya, don za mu iya din. Abu daya ne ake bukata gare mu, wannan abu kuwa shi ne dauriya. Dauriyar nan tana iya kasancewa a kan dayan abu biyu ko kuma dukansu. Dauriya a kan rubutu, ko kuma dauriya a kan shigowa kawai don a karanta ributu, ko kuma dukansu.

Allah Ya ba mu ikon dauriya

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124