Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M16
Makarantar Hausa na taya wani babban danta, Watau ABUBAKAR DAMMA GORA, murnar fitowarta da kuma shigowarsa.

Sannan jama'a kada ku yi mamaki idan kun ga Abubakar ya yi rubutu dari a lokaci daya. Haihuwa ce ta MH, sannan reno ne na MH abin da kawai yake jira shi ne ta yaye shi ta ba shi 'yancin cin gashin kai. Ga alama kuma an yi kusa.

Barka da shigowa Abubakar

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124