Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M160
==GANDUN HIKIMA 22==
1. Babban bala'i duniya ka yi tagumi,
Ga damuwa kuma babu mai tausanka.
2. Hutu gare ka a duniya sam babu shi,
In dai ya zam ka girma yau a san ka.
3. In ba uba to babu da bar ma bida,
In babu kai to babu duk sassanka.