Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M161
==Kasimu Ango!==

A gobe ne idan Allah Ya kai mana rai za a daura auren Kasimu Bello, wani muhimmin mamba a makarantar Hausa. Za a daura wannan aure ne a Anguwar Malammai, Sakkwato, da karfe goma na safe.

Fatan alhairi ga ango da amarya.

Don sanin wane ne Kasimu Bello ana iya dubawa a nan 1002

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124