Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M164
==Tambaya A Fili==

Wasu na tambaya a inda bai dace ba. Duk wanda ke da tambaya to ya yi ta a fili ba a wurin tsokaci ba. Tambayar da ake yi a wajen tsokaci ita ce wadda ta shafi rubutun da tsokaci ke karkashinsa.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124