Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M166
==Cire Sarki Sanusi II==

Abin da ya faru a masarautar Kano, ba a boye yake ba, watau cire Sarki Sanusi, amma watakila dalilan cirewar yana iya zama boyayye ga wasu.

Don irin wadannan mutane ga wani rahoto nan na BBC Hausa wanda zai taimaka wa mutum sanin farkon jidalin, da tsakiyarsa, da karshensa, har da ma hasahsen abin da zai iya biyo wa bayansa. Ga rahoton:

rahotanni-51808931

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124