Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M168
==Corona==

Shawara ga kowane talaka game da wannan cuta, ita ce ya tanadi abinci. Shigewa na tafe, zama cikin gida babu abinci abu ne mai wuya. Ku tanadi abinci, kudi sun kama hanyar zama ba kudi ba. Ku tanadi abinci, babu mamaki bayan corona yunwa za ta mamaye duniya. Ku tanadi abinci!!!

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124