Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M169
==Allah Naka Muke==

Allah mun sani ka sani ba mu da karfin tunkarar wannan cuta ta Corona. Allah ga ka ga ta. Ba mu iyawa Ka sani, kana iyawa mun sani. Yadda ka saukar da ita, Allah Ka dauke ta. Idan ka bar mu da ita tamu ta kare!!!

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124