Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M172
==Ku Fa Lura==

Kamar yadda fa aka tsayar da wasu sassan ma'aikata, haka sassan wasu 'yan kasuwa zai tsaya. Ku yi wa kanku kiyamul laili. Ku tanadi kayan bukata na yau da kullum ala kulli halin, ba a san abin da zai iya faruwa ba, kuma abin da ake tsammani bai da kyau. Allah Ya agaza, Ya yi mana mafita daga Corona, sannan lallai mu lura!!!


Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124