Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M173
==Wadanda Suka Shirya Kenan==

A kan Corona, Ingila na neman wadanda za su taimaka har mutum dubu dari biyu da hamsin. Wadanda za su taimaka wa wadanda ke killace ne dalilin Corona, to wadanda suka shirya kenan. To wai mu da ba mu shirya ba kamarsu, mutum nawa za mu nema?

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124