Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M174
==Dubu Goma Sun Kadan==

Wani babban mutum a Najeriya ya bai wa Gwamnati shawara da ta bai wa kowane magidanci Naira dubu goma a matsayin tallafi saboda Corona. Wannan shawara ce babba, amma sai nake ganin kamar tallafin ya yi kadan. Amma ko shi ya samu ana so! Harbi ga wutsiya ya fi kure.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124