Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M176
==Nazarin Littafi==

A ka'ida, idan za a yi nazarin abu, to ana duba kowane bangare ne, inda aka yi daidai da kuma inda ba a yi daidai ba. Daukar bangare daya, yana iya jefa shakku ga mai karatu. Idan aka yaba abu gaba-daya, ana iya cewa da walakin. Haka abin yake idan aka soki abu gaba-daya.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124