Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M179
==Corona: Rufi Da Budi A Lokaci Guda==

Wannan cuta na da ban mamaki, a lokacin da kasashenmu suke ta kokarin rufe mutane, su kuma wasu kasashen har sun rufe sun soma budewa. Misali, Denmak, da Sifen da italiya duka son soma bude mutanensu. Sannan wasu na akan shawara, kamar Jamus da Amerika duka suna mahawarar soma budewa.

Shin wannan me yake nufi? Shin wadanda suka rufe sun makara ne wajen rufewa? Ko kuma wadanda suka bude sun yi saurin budewa? Sannan masu mahawara mene ne matsayinsu?

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124