Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M18
==GANDUN HIKIMA 3==

1. Samu rashi tamkar Hasan da Husaini ne,

In ga Hasan wata rana an ga Husaini.

2. In ka rasa roka a ba ka yana da kyau.

Sai dai ka san roko yana sa raini.

3. Ni kam da kaina ban zuwa mugun wuri,

Sai in da karfi za a ja ni a kai ni.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124