Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 12 | 1M182
==Me ke Kashe Mutane A Kano?==

Akwai ban tsoro da tashin hankali a ce mutane na ta mutuwa kuma ba a san takamemen abin da ke kashe su ba. An musanta cewa Corona ce. To idan ba ita ba ce, mece ce? Don Allah a yi sauri a bincika, kada fa ya zama akwai wani abu a kasa.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124